BBC News Hausa Nov 23
"Duk sanda ya sake zuwa aka samu kashe al'umma (a Zamfara) to lallai zan dauki mataki kuma na nuna masa shi karamin yaro ne," Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya fada game da Abdulaziz Yari.